iqna

IQNA

watan Oktoba
Tehran (IQNA) An bayyana shirye-shiryen gasar karatun kur'ani mai tsarki ta kasar Malaysia karo na 62 da za a fara a ranar 27 ga watan Oktoba mai zuwa har zuwa ranar Litinin 2 ga watan Nuwamba.
Lambar Labari: 3487959    Ranar Watsawa : 2022/10/05

Tehran (IQNA) Kungiyar buga kur’ani mai tsarki ta Sarki Fahd ta yi bayani tare da bayyana tsarin da aka bi wajen buga kur’ani mai tsarki ga maziyartan a wajen bikin baje kolin littafai na kasa da kasa na shekarar 2022 a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3487956    Ranar Watsawa : 2022/10/04

Tehran (IQNA) Jiya ce ranar 3 ga watan Oktoba ranar bude kofofin masallatai ga kowa a kasar jamus.
Lambar Labari: 3486384    Ranar Watsawa : 2021/10/04

Kamfanin dillancin labaran Bloomberga na Amurka ya bayar da rahoton cewa, wata kotu a Amurka ta bukaci hukumar CIA da ta bayar da cikakken rahoto kan kisan Khashoggi.
Lambar Labari: 3485444    Ranar Watsawa : 2020/12/09